IQNA - An kashe shugaban Hamas Hassan Farhat, wanda aka fi sani da Abu Yasser, da wasu mutane biyu a wani hari da jiragen yakin Isra'ila suka kai a wani gida a birnin Sidon, dake kudancin kasar Lebanon, a safiyar yau Juma'a.
Lambar Labari: 3493040 Ranar Watsawa : 2025/04/04
Tehran (IQNA) zaman taro dangane da zagayowar lokacin cikar shekara guda da shahadar Janar Qasem Sulaimani da kuma Almuhandis akasar Lebanon
Lambar Labari: 3485495 Ranar Watsawa : 2020/12/26